MusicVideo

DOWNLOAD Music Video: Solomon Oracle – Mai Ceto

Northern Nigerian Gospel Minister Solomon Oracle is out with a brand new sound titled “Mai Ceto” Video & Audio.

The song like the name implies seeks to give total reverence to God for his saving ability and gift of salvation.

Watch Videos Below

 

Download Below

 

DOWNLOAD HERE

 

SARKIN DUNIYA Lyrics by Solomon Oracle

Hayayaya Hayayaya Hayayaya Sarkin duniya mun gode

Hayayaya Hayayaya Hayayaya Sarkin duniya mun gode

Ya Yesu karba kursiyin Abba

Inda Akwai Madara da Zuma

Kazo duniya ka mutu Domi na ( answer

A kazamtaciyar duniya kazo Domin in sira)

A gidan Abba Babu zunubi (Zunubi)

Balle hayi karya (karya) kokuma hayi kishi

Balle hayi zanba Amma (Kai kachi da masu zunubi)

Kache domin su kazo

Yesu kaunar ka ewan ne

Babu Mai kauna duniya kamar zakin yahuda

(Mai ceto…… Mai ceto……Mai ceto (6x) Mai ceto duniya Yazo)

Yesu kamin kazo

anyi annabawa dayawa (Annabawa dayawa)

Hanma duk sun mutu har yau basu tashi ba

(Masu tashi ba Samsam)

Yesu kamin kazo hayi wane da wane

(Lelle hayi wane da wane)

Hamma sun mutu har yau basu tashi ba

(Masu tashi ba Samsam)

Kai ne kadai kayi wa mutuwa nushi daya

(Mutuwa ma …………..)

Yesu Kaine da sama kache

Mu roka zaka bamu

Kaine da makulle sama

Mu Kwankwasa zaka bude

Yesu Kaine masoyi na

(In Babu Kai Babu kowa)

Yesu Kaine Mai kaunan mu

Kaba da ranka dan mu tsira..

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button