Music

DOWNLOAD Mp3: Hezekiah Abiru – Yesu Mafakana

Finding refuge in Christ Jesus,allows me to stand firm in the battle. It strengthens my faith. It enables me to delight in my God. God, as my refuge, causes my roots to grow deep and wide so that I stay fruitful in times of distress.
YESU MAFAKA NA is a call on everyone to his stand and identity in Christ,
#Where did you belong to?
# believe in Jesus
# Jesus is calling
# Jesus is the only way the truth and key to eternal life

Download below

DOWNLOAD HERE

 

YESU MAFAKA NA lyrics
randa ranmu zai bar duniya
zamu sama wurin maiceto
zamu zauna a gabansa
inda babu damuwa

ko a cikin damuwa
yesu na tare Dani
ko a cikin wahala
yesu na tare Dani
ko a bakin mutuwa
yesu na tare Dani
ko duniya ta kini
yesu na tare Dani
#
mafaka na
yesu mafaka na
mafaka na
yesu mafaka na x2

yesu dutsen ceto naa..
wurin sa na Sami rai
mafaka na yesu mafaka na
mafaka na yesu mafaka na
Rai na,na yesu ne
shine dutsen ceto na
randa zanbar duniya
zani can a wurinsa
INTRO
duk Wanda ya Bada gaskiya ga YESU Christy zaya Sami rai na har abada

ko a cikin damuwa
yesu na tare Dani
ko a cikin wahala
yesu na tare Dani
ko a bakin mutuwa
yesu na tare Dani
ko duniya ta kini
yesu na tare

CHORUS
mafaka na yesu mafaka na(4×)
mafaka na yesu mafaka na(x2)
(ko a ranar Shari a, yesu mafaka na
randa zan bar duniya,yesu mafaka ) x2 (x4)

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button