Music

DOWNLOAD Mp3: DeGiggs – Takarawa

DeGiggs is a Music producer, Song writer, Music composer and a Singer His The CEO Realms Music Based in Kaduna State
Nigeria,

TAKARAWA means Dance, God has done a lot and enough for us to dance and give him praise.

Song Produced  by DeGiggs @Realms Music Kaduna State Nigeria 09076967855

DOWNLOAD HERE

 

Verse 1
Ga takalmi na goge
Na kuma sha wanka dan gaye
I have come with my gita, In yi maka sujada ya baba
For the things you’ve done for me
Kai ka biya bukatu ya yesu
Mama ki zo mu Taka Rawa
Baba ka zo mu Taka Rawa
Rawa yabo
Abokai kuzo mu Taka Rawa
Yanuwa kuzo mu Taka Rawa
Rawa yabo

Chorus
Muyi rawa muyi rawa ga yesu
Muyi rawa muyi rawa makosa
Muyi rawa muyi rawa ga yesu
Muyi rawa muyi rawa makosa
Muyi rawa muyi rawa ga yesu
Muyi rawa muyi rawa makosa

Verse 2
da yawa su mutu,  ama gani nan da rai
dole ne in TAKA RAWA
da yawa su na Asibiti gani nan da lafiya
dole ne in TAKA RAWA
Banda abinda zan baka sai dai in TAKARAWA
Rawan makosa
Rawan calypso
Rawan samba

Chorus
Muyi rawa muyi rawa ga yesu
Muyi rawa muyi rawa makosa
Muyi rawa muyi rawa ga yesu
Muyi rawa muyi rawa makosa

Interlude

Muyi rawa muyi rawa ga yesu
Muyi rawa muyi rawa makosa
Muyi rawa muyi rawa ga yesu
Muyi rawa muyi rawa makosa
Muyi rawa muyi rawa ga yesu
Muyi rawa muyi rawa makosa
Muyi rawa muyi rawa ga yesu
Muyi rawa muyi rawa makosa

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button